Jerin Firaministocin Chadi

Jerin Firaministocin Chadi
Wikimedia information list (en) Fassara
Bayanai
Farawa 29 ga Augusta, 1978
Suna a harshen gida Premiers ministres du Tchad
Appointed by (en) Fassara Idriss Déby
Ƙasa Cadi
Dissolved, abolished or demolished date (en) Fassara 4 Mayu 2018

Wannan jerin sunayen Firayim Ministocin Chadi ne tun daga lokacin da aka kafa mukamin Firayim Ministan Chadi a shekarar 1978 har zuwa yau.

Jimillar mutane goma sha bakwai sun yi aiki a matsayin Firayim Minista na Chadi (ba a ƙidaya Firayim Minista ɗaya). Bugu da ƙari kuma, mutane biyu, Delwa Kassiré Koumakoye da Albert Pahimi Padacké, sun yi aiki a lokuta biyu ba na jere ba.

Firayim Ministan Chadi na yanzu shine Saleh Kebzabo, tun daga 12 ga watan Oktoba shekarar 2022.[1][2]

  1. Albert Pahimi Padacké zum Interims-Ministerpräsidenten ernannt[permanent dead link]. Deutschlandfunk, 27. April 2021
  2. Chad’s new military rulers name prime minister, opposition cries foul. Reuters, 27. April 2021

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search